Na Daya

Muhammad Khalid Yunus

0 fans

Muhammad Khalid Yunus


2:27

 Become A Better Singer In Only 30 Days, With Easy Video Lessons!

ch Nine Na daya 
Kaine Haka Sannan kafi dubu
Eh Nine na daya  Kaine 
Haka kince Nafi dubu 
To ga zahir sone yabiya 
Sone gun su maza na fi du

Namma Ga Dahir Komai ki iso ne
Idaniya ta ke nagani 
Kaine Dahir  na kama Kafa ne da ke 
Dake  to nan nabi 

Ni Kai nuni nice ta daya 
Kece  nice sone ya biya 
Nace  Tabbas Tushe Ma jiya 
cnce ba a gari Sa'ida Sumu 

ci in bake banga zama
Babu kice tushen na Duma 
Ba aibu to ban karba mu hidama 
Ka samu dan kauna in tafi so so  so soyayya 

Eh Kaine Ruhina  
Kice ruhina 
Kaine zabina 
Kice zabina
Kai annurina 
Ga annurina 
Kai baka guduna 
Ka karamun 
Sosa mun raina 
To dafamun 
Kai ka Wanki idona 
Ta ta damun 
Toh samu guri zauna 

Na na zauna banajin lasa
In ka lasa so ne zai rassa 
In mun Nosa mundan warasa 
Kai za ayi wa kaimin ginsa 
Koh na Gunsa kema kin gunsa 

Duba duba duba duba 
Koh na duba ke Sai zan hanga 

Toh karba karba 
Kauna na karba 
So ba samuba 
Ba Lallai ne ba 
Hakane amsata 
Ni na amsa 
So na kunsa 
La kin fasa 

Nima taka 
Gar in Koka 
c nai kewaraka 

c kedin tauce 
Koh kin manta 
Ke tiloce 
Sauke mun haqqi 
Koh sai daki 
Can nai mamaki 
Yaya da labarina bakeba 
In bani ba labari 
Bani iyawa in nafama 
In bani ayima gori 
Karda ki san zobe hagu ga dama 
In kauna nai maka dauri 
Ban tafiya bakyanan ba dama 
Sone yayi mun tushe
Mus ab mix

 Watch: New Singing Lesson Videos Can Make Anyone A Great Singer

Written by: MUHAMMAD YUNUS

Lyrics © Songtrust Ave

Lyrics Licensed & Provided by LyricFind

Discuss the Na Daya Lyrics with the community:

0 Comments

    Citation

    Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:

    Style:MLAChicagoAPA

    "Na Daya Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2024. Web. 7 May 2024. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/12569693/Muhammad+Khalid+Yunus/Na+Daya>.

    Missing lyrics by Muhammad Khalid Yunus?

    Know any other songs by Muhammad Khalid Yunus? Don't keep it to yourself!

    Browse Lyrics.com

    Quiz

    Are you a music master?

    »
    "Some nights I stay up, cashing in my bad luck, Some nights, I call it a ______."
    A loss
    B flaw
    C win
    D draw

    Free, no signup required:

    Add to Chrome

    Get instant explanation for any lyrics that hits you anywhere on the web!

    Free, no signup required:

    Add to Firefox

    Get instant explanation for any acronym or abbreviation that hits you anywhere on the web!

    Muhammad Khalid Yunus tracks

    On Radio Right Now

    Loading...

    Powered by OnRad.io


    Think you know music? Test your MusicIQ here!