Mai Taburma

Abba Jinjina

0 fans

Abba Jinjina


7:54
#1

 Watch: New Singing Lesson Videos Can Make Anyone A Great Singer

Mai taburma yanade maiguyazoo
Babbar magana
Ýaýan fadimane sukai izinin aikin
Kutina
Tinda nagane inadachiwon sooo
Nafito akwana.
Mai San shehu abulfutuhati
Baya San fitinaaaa.

Allah karkabari suganni adu halin
Danake
Bani abinda kakewa masu isa
Nima nadake
Maana duk wahala idan akaja naja
Asake
Dusha anin danake yar darka nake nema nafake

Sallatilfati yawan ikonka dasuffofinka
Dukaaa
Kaiwa nafari silarzuwanmu halittunnk
Dukaaa
Sa ahalinsa duka nafarko harqarshe
Kasakaa
Har asahabu dukansu dasu aikinmu
Yake habaka..

Kowa aida irin hanyardayakekai toku
Tsaya
Nihanyar danakekai mai ita ya tsintsi
Ce qaya
Du ahalindakaganni kacemin dan
Tijjaniya
Afailar shehu Nake abinda kawai nasani na iya..

Gausi duk wahala kubarmu cikinku
Kumun damara
Dan maulanmu abulfutuhati gausi
Nayi bara
Danqadarin x, Gibirima amindafa I
Aimin sitiralod⅚iíjd
Dan maulaya sharu Dan saleqiranku
Muke tajira

Baqozaya baje hajarsa anan karkuy
Rigima
Dukumatsokuji yadda ake aikin acikin
Acikin hikima
Dagirmama fadima masu isa sukagir
Kuzo mukuma
Salamu alaiki nakeso muy tafadi ma
Zamuy azama

Sallamu alaiki Sallamu alaiki
fadimatu
Sallamu alaiki Sallamu alaiki fadimatu
Sallamu alaiki Sallamu alaiki fadimatu
Sallamualaiki Sallamu alaiki
fadimatu

Saddiqa asaman dukmasu isakike
Har abada
Anyiruwa agabas ayamma anayi
Babchida
Du datsanar dasukemana zamu fada
Suji har abada
Babu kamarki kawai idanko akwai
Sufuto mugwadalm

Yauzanai magana amma maganar acikin maganaaa
Idan kajiyo maganar tazama maganar to kai maganaaaa
In kuma ba magana kabar maganar kar kai maganaaa
Mudake mukemaganar musan mag     .nķanar itace magana

Wakaji ranbu ya nataqira da aso sune
Rahma
Wakaji rabbu yace ka ta bamini su
Zamuy rigima
Wakajidumaganar darabbu yake sune
Asama
Kacemini fadimace kawai itace amsa
Mukuma.

Susukakai susaka ayi fadima susuka
Kaisuhana
Tinda ilahu yaqagi sarauta Babu ka
Mar nana
Kafin mu muyaba Allah yaya bamata
To kuhana
Fadima Fadima ce wan nan ni imar
Allah ya mana

Tagajiyar da qalam fadin qadarinta
Yana wahalah
Na nankusama da ake wasu basaso
ayi to mukulah
Ko a ina ku fadi  azimace itace
fitilah
Ban ga abinda Allah yafiso muriqeba
Irin batulah

Ninakasa sanin meye yasaka wasu
Jama a
Basa san in yaba kode hakadin shine
Sana a
In aza tanku qiran batulah gubane
Ga adu a
Allah ya kashe kowa akan aikin sa
Mudena ba a

Idan kaga inyi gada danifin awuce to
Bandabri
Dukukan danake nasan watarana za
Nabari
Soyayar da nakeyiwa fadima yanzu
Nafara shiri
Soyayar da nakeyiwa fadima yanzu
Nafara shiri

Nacan cikima susani inasan fadima
Har abadaaa
Nanan wajama susani inasan fadima
Har abada
Nacan sama dususani inasan fadima
Har abada
Nanan qasama susani inasan fadima
Har abada

Fadima zakariqe wadan su susoka Kamar sumutu
Fadima zakariqe wadan su suqika Kamarsumutu
Fadima ninariqe dasanta nazo kuma zanamutu
Babu abinda nakewa so da yakiamini Fadima tu

Abinda kawai nasani abinda kawai nasani itace
Abinda kawai nasani abinda kawai nasani itace
Abinda kawai nasani abinda kawai nasani itace
Abinda kawai nasani abinda kawai nasani itace..

Kaidaganin namijingiwa kasa ai zaici
Iceeeee
Masu ganinmu hakan bara na ti na
Muku fadima ce
Duk wani Wanda ya daukaka ko aina
Yake fadima ce
Idan haushinmukakeji kar kabari kayi
Fadima ce

Irinmu suna da yawa acikin ahababun fadimiyya
Nawa kawai na fadi akeji kaunu ku  daura niya
Kya kyawar tafiya akeyiwa kya kyawar ajiya
Mummunar tafiya Allah karabamu dashi  ku tsaya

Saqon shehu abulfutuhati Yauzanba
Mu dukaa
Musojunan mu Sabida Allah bawani
Mai halaka
Shehi yace tirmi I inbabu tabarya bb
Dakaaa
Kada kubari qin yan uwan ku yakaiku
Zuwa halaka.

Sharu mai fadimane Sharu mai fadim
Ne yamini
Sarki har abada rawanin ka da banne
Zanyi tini
Abba akwai qofar da tasaura abude
Muna ta tini
Abba akwai qofar da tasaura abude
Muna ta tini

Dan Abban zaituna inaroqonka kamu
Sitira
Dan Abban zaituna inaroqonka kamu
Sitira
Dan Abban zaituna inaroqonka kamu
Sitira
Dan qaunar dakakeyiwa Ahmadu yarwa Kamun sitira

 The easy, fast & fun way to learn how to sing: 30DaySinger.com

Written by: Abba Ahmed

Lyrics © DistroKid

Lyrics Licensed & Provided by LyricFind

Discuss the Mai Taburma Lyrics with the community:

0 Comments

    Citation

    Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:

    Style:MLAChicagoAPA

    "Mai Taburma Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2024. Web. 30 Apr. 2024. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/12825133/Abba+Jinjina/Mai+Taburma>.

    Missing lyrics by Abba Jinjina?

    Know any other songs by Abba Jinjina? Don't keep it to yourself!

    Browse Lyrics.com

    Quiz

    Are you a music master?

    »
    Who featured who in "Laugh Now Cry Later"?
    A Drake ft. Lil Durk
    B Beyonce ft. Olivia Rodrigo
    C Lil Mosey ft. No Cap
    D Fancy ft. Rihana

    Free, no signup required:

    Add to Chrome

    Get instant explanation for any lyrics that hits you anywhere on the web!

    Free, no signup required:

    Add to Firefox

    Get instant explanation for any acronym or abbreviation that hits you anywhere on the web!

    Abba Jinjina tracks

    On Radio Right Now

    Loading...

    Powered by OnRad.io


    Think you know music? Test your MusicIQ here!