Gida
Ricqy Ultra
Watch: New Singing Lesson Videos Can Make Anyone A Great Singer
Idan na tuna da gida Sai in ji ni na fara hawaye Idan na tuna da gida Sai in ji da ina a bakin kofa I miss many many things at home I miss fura da nono I miss girkin mama na Kunun nan har da gurasa Taliyar Hausa da masa Dan su komai zan fasa Dole ne na je gida Ni kam zani je gida Zani koma can gida Duk wanda ya bar gida Shi gida zai bar shi Dole ne na je gida Ni kam zani je gida Zani koma can gida Duk wanda ya bar gida Shi gida zai bar shi Ba kamar gida don nan ne muka tashi A jiki na tabbas ka na da wani sashi Barin ka na na sukar jiki na kamar mashi Yabon ka dole ne fa babu fashi Ina wadanda basu garin su Ina wadanda can aka baro su Ina wadanda annuba ta kore su Ina ga wadanda dole ce ta kai su Asalin kowa ai shi ne tushe Kar ka ji shayin wai wasu zasu kunshe Idan ka ki naka toh wallahi kayi mushe Kamar mataciyar bishiya za ka bushe Dole ne na je gida Ni kam zani je gida Zani koma can gida Duk wanda ya bar gida Shi gida zai bar shi Dole ne na je gida Ni kam zani je gida Zani koma can gida Duk wanda ya bar gida Shi gida zai bar shi Hmmm hmmm Hmmm hmmm Hmmm hmmm Hmmm hmmm Dole ne na je gida (zan koma) Ni kam zani je gida (zan dawo) Zani koma can gida Duk wanda ya bar gida Shi gida zai bar shi Dole ne na je gida (zan koma) Ni kam zani je gida (zan dawo) Zani koma can gida Duk wanda ya bar gida Shi gida zai bar shi
Watch: New Singing Lesson Videos Can Make Anyone A Great Singer
Citation
Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:
Style:MLAChicagoAPA
"Gida Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2024. Web. 30 Apr. 2024. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/13486031/Ricqy+Ultra/Gida>.
Discuss the Gida Lyrics with the community:
Report Comment
We're doing our best to make sure our content is useful, accurate and safe.
If by any chance you spot an inappropriate comment while navigating through our website please use this form to let us know, and we'll take care of it shortly.
Attachment
You need to be logged in to favorite.
Log In