Karamci

Shaukin ambato halifa

0 fans

Shaukin ambato halifa


5:46

 Become A Better Singer In Only 30 Days, With Easy Video Lessons!

Ga Wanda Alla ya bada kyauta cikar adala abun yabawa
Mumajadi garkuwan hallita nafari mai lamunin iyawa
Illahu yauma amauludi ZAmu kare amshi munata cewa
Cikin hakan zamu kara douki ana nishadi ana cirwa

Da salamata irin na haske gamasu rayani inna rayu
Ina nufin masu motsa motsi cikin hallita idan ta bayu
Karima laulaki ambatona INA muradi uwar marayu
Kibani haske ya nashe raina adon jamala irinna baba

Abul futuhati gaisuwata da bai tikewa farincikina
Adon da kaimun azuciyata da kyalkyali suttura nufina
Rabo rabo Ku kuke sakawa tagomashi garkuwan sanina
Ayanzu Ambato nakeso nakai ga maulati ban tsayaba


Cikin gida alwala da sallah da tsarkaka masu duniyata
Gani da badai gani idoba cikin hasakenku lahirata
Idan na rabe da masu dace cikin gidanaki sutturata
Atake sai inji na kasance akwai ko babu ban saniba

Ina qasida sufar masoyi yana kamane cikin masoyi
Bazan karantaba babu saida shauki inataso soyuwa nakeyi
Idan na koma cikin masoya zama na dirshen ajal akeyi
Adibi sirri yabo da zauki cikin kushu'iy da bai tikeba

Farijini kwarjini da kyauta da martaba Zara ta Ckasance
Gani ido dama nufina da hange hangen da nai na dace
Zama da motsi kurrum da zance da dif dama ehm cikin kwatance
Da saduwa hardama kusanci na wanzuwa Wanda ban saniba

Da wanzuwar wanzuwa na wanzu Da rayuwa rayuwa na rayu
Da faruwar faruwa na faru da bayuwar bayuwa na bayu
Da kariyar kariya tsarina ake kulawa dani na soyu
Da bayanar bayyanar iyaye irrina na girma uwa da baba

Batu nakeji cikin fadina anata suffanta so masoyi
Da lamunin ambaton rijalai na yanz zabi cikin buwayi
Inataso inga gani nazo gareku duba amun kunayi
Iya kurewa iya iyawa Dasonku bazan bakincikiba

Daku nasaba nake tayayi ana kirana dasonku mamayy
Alafiya dai alafiya dai cikin sirri yake zuwama
Kuyarda in wanzu sonku nana azuciyata aya karima
Rabonku samu ga kaddarata  atun Sani baiyi magiyaba

Uwar dake shafe damuwata tabani khairi farincikana
Uwar da zabinta ke darana ga duk masoyi abun kirana
Uwar sake yanta masu rauni ta karfafa fadimatu Nana
Abar hanina abar guduna cikin yakini nake maraba

Dashen inayarku tarbiyarce da shagaltar da masu dace
Su kwan suna marhaba maraba da samuwar rahima kadaice
Adibi dadi kwashi sirri asin asin rai adon sufface
Maraba lale maraba lale asanda ruhinki tasrkakace

Muna kirari da girmamawa a inda haske ya wanzu laula
Muna yabawa ga abdahiya tassarufar duniya jalila
Ta yadda komai yake natsuwa gabanki laulaki naki hula
Aya amintaciya nubawa ta wasodar arziki maraba

Marba saw bayyanar karamci asanda Allah yake rabawa
Maraba saw wanzuwar buwayar da babu mai shamakin tarewa
Maraba saw tanadin kusanci asanda bayi Mike yabawa
Maraba saw tabbatar mukaminki sanda girma kike kurewa

 The easy, fast & fun way to learn how to sing: 30DaySinger.com

Written by: Shaukin Halifa

Lyrics © O/B/O DistroKid

Lyrics Licensed & Provided by LyricFind

Discuss the Karamci Lyrics with the community:

0 Comments

    Citation

    Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:

    Style:MLAChicagoAPA

    "Karamci Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2024. Web. 1 May 2024. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/13723710/Shaukin+ambato+halifa/Karamci>.

    Missing lyrics by Shaukin ambato halifa?

    Know any other songs by Shaukin ambato halifa? Don't keep it to yourself!

    Browse Lyrics.com

    Quiz

    Are you a music master?

    »
    What is the opening line to Queen's song 'Bohemian Rhapsody'?
    A Is this the real life?
    B Is this the real time?
    C Is this the real deal?
    D Is this the real love?

    Free, no signup required:

    Add to Chrome

    Get instant explanation for any lyrics that hits you anywhere on the web!

    Free, no signup required:

    Add to Firefox

    Get instant explanation for any acronym or abbreviation that hits you anywhere on the web!

    Shaukin ambato halifa tracks

    On Radio Right Now

    Loading...

    Powered by OnRad.io


    Think you know music? Test your MusicIQ here!