Babban Yaro
Feezy
The easy, fast & fun way to learn how to sing: 30DaySinger.com
They call me, they call me, they call me, they call me, they call me, they call me Y'all should know, that it's your boy Feezy yeah! Oh yeah they call me, babban yaro Inada money money sai kizo da baro Ko ki biyo ni, kizo a karo Sai na cinye duk wani beef da za'a kawo Kai nine nan So you should call me Bani da case Spit it in your face Toh nakawo sara Kai duk sun fara Sun kira ni Babban yaro whoa Ni kadai nake basu fire Sun ce yaran Allah ya raya Gashi kullun I'm going higher Duba jiki na babu laya A gida na na aje kaya Salansa na ma na fito da fire Dan en matan anguwan nan sun rola Area boys suka sace min taya Da kabari mu tada masipa Gwara kama aljana tsipa Zakaga calamity'n da zaka gwammace kaje ka runguma tipa Don't you mess with me, inada wayau I ball hard I ain't talking Taye Taiwo I got a strong mind brain din nada six packs In kace you are Fresh zo kaga Foster Clarks Yeah b*tch I'm smoking hot duk da ban shan fax I ain't a teacher zan ma bulala in zana maka marks So I monitor them rappers a waka ai ba mai zane ni Kuma kullun tana kira na chick dinka taki ta kyaleni Ima tsintsiyan laushi wancan yaji haushi wai dan ba'a share ni dy/dx nasa a fuska suka kasa gane ni Oh yeah they call me, babban yaro Inada money money sai kizo da baro Ko ki biyo ni, kizo a karo Sai na cinye duk wani beef da za'a kawo Kai nine nan So you should call me Bani da case Spit it in your face Toh nakawo sara Kai duk sun fara Sun kira ni Babban yaro whoaa... Kowa da kowa ku bazama, dan garinku babu zama Basusan su ganni a sama, en gidan taki zama Nigga bana daukan shirme I got ma gun right here Zamuje ko wani state From Kaduna down to Lagos All the girls are giving me the green light (Saboda me?) Just cuz I'm the modafukin' starlight I go up... Cuz I ain't afraid of heights Up to the top... Zanje sama sama sama kai! Mun kwaso fans dayawa no air wai mu muka kwashe Mu saku ku taka ai da trap beats nake sawa a cashe I've gone international ai a sanni a duk kasashe Ina dira garinku speaku dole su rushe Zan kwakirin na inyi babilin Ina ta murdering ba killing Zan tashi kaman gidan ba ceiling Ina shining ko ba vaseline Big boy wanda kowa ke feeling Yace Omo! Nace ga Klin Duka wakokina are clean cuz I brush germs/jams Mclean Oh yeah they call me, babban yaro Inada money money sai kizo da baro Ko ki biyo ni, kizo a karo Sai na cinye duk wani beef da za'a kawo Kai nine nan So you should call me Bani da case Spit it in your face Toh nakawo sara Kai duk sun fara Sun kira ni Babban yaro whoaa... Yeahhhh ha ha It's your boy Feezy yeah Na na na na na na na Nanana na na Babban yaro
The easy, fast & fun way to learn how to sing: 30DaySinger.com
Citation
Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:
Style:MLAChicagoAPA
"Babban Yaro Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2024. Web. 31 May 2024. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/4728407/Feezy/Babban+Yaro>.
Discuss the Babban Yaro Lyrics with the community:
Report Comment
We're doing our best to make sure our content is useful, accurate and safe.
If by any chance you spot an inappropriate comment while navigating through our website please use this form to let us know, and we'll take care of it shortly.
Attachment
You need to be logged in to favorite.
Log In