Amana (feat. Geeboy, Marshall & Mr Kebzee)
Feezy
Become A Better Singer In Only 30 Days, With Easy Video Lessons!
It's your boy Feezy yeah Eh! I'm a superman but wanda bayi cape I am famous in each and every state First in line bro, so you gotta wait I'm like a bulldozer saboda- Babu wani gaye a gaba na (a gaba na) All 'em ladies call me dan Amana (dan Amana) Babu wani gaye a gaba na (babu, babu, babu) All 'em ladies call me dan Amana (dan Amana na) Ni suke tsammani (Kai!) Designers on ma body (Wooo!) Wasu na so 'in fadi (Skreee!) But I don't need nobody (Woo!) 'Indai na ganki a layi na dungura kai (kai, kai, kai!) Na daga maka hannu na gaidaka, kai waye? (kai waye, kai!) We no dey greet any 'yan sa'idawa Gaida wa'ennan ai sai dai wawa Saboda tsaban sa idon su, zakaga idonsu yana ta kerewawa "We saw her father yau, mota bashida mai" "Window a qasa bai shan AC ai, ta qare mai" When you're maintaining your budget They're connected like sockets I do necessary greetings And I destroy their settings No dey use babalawo But they know everyone har su babawo When we are passing sai kaji tsit! Cuz they know su baba ne kuma Babu wani gaye a gaba na (a gaba na) All 'em ladies call me dan Amana (dan Amana) Babu wani gaye a gaba na (babu, babu, babu) All 'em ladies call me dan Amana (dan Amana na) Ni suke tsammani (Kai!) Designers on ma body (Wooo!) Wasu na so 'in fadi (Skreee!) But I don't need nobody (Woo!) 'Indai na ganki a layi na dungura kai (kai, kai, kai!) Na daga maka hannu na gaidaka, kai waye? Toh, assalamu alaikum Nazo 'in cire maku yawa Zanzo 'in cika maku aiki Karka yarda ka zamto gawa Ba a sa min ice Wai dan ina bada fire Ina yawo da guys Kwance min ai sai da plier I'm the baddest gee in ma area Try to mess with me you go catch malaria Dan Amana Babu kama na 'In dauki Caterpillar kuma banda wani case saboda Babu wani gaye a gaba na (a gaba na) All 'em ladies call me dan Amana (dan Amana) Babu wani gaye a gaba na (babu, babu, babu) All 'em ladies call me dan Amana (dan Amana na) Ni suke tsammani (Kai!) Designers on ma body (Wooo!) Wasu na so 'in fadi (Skreee!) But I don't need nobody (Woo!) 'Indai na ganki a layi na dungura kai (kai, kai, kai!) Na daga maka hannu na gaidaka, kai waye? Ma brother wait (dakata) Ba kowa a gaba na I'm outta space (jet) Nine nan na farko a kowani race (black and white) Haters are dead now I got no one to face (no one, no one) Eh, eh, eh I don't fear nobody, Ima do you whatever I wanna Going high everyday with no marijuana Alhamdulillah I will be forever grateful If you hatin' Mr Kebzee you must be a great fool Babu wani gaye a gaba na All 'em ladies call me dan Amana Babu wani gaye a gaba na All 'em ladies call me dan Amana Ni suke tsammani (Kai!) Designers on ma body (Wooo!) Wasu na so 'in fadi (Skreee!) But I don't need nobody (Woo!) 'Indai na ganki a layi na dungura kai (kai, kai, kai!) Na daga maka hannu na gaidaka, kai waye? (kai waye kai?)
The easy, fast & fun way to learn how to sing: 30DaySinger.com
Written by: Abdulhafiz Abdullahi, Abdullahi Abdullahi, Haruna Lawal, Kabir Yahuza
Lyrics © DistroKid
Lyrics Licensed & Provided by LyricFind
Citation
Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:
Style:MLAChicagoAPA
"Amana (feat. Geeboy, Marshall & Mr Kebzee) Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2024. Web. 28 Apr. 2024. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/4784363/Feezy/Amana+%28feat.+Geeboy%2C+Marshall+%26+Mr+Kebzee%29>.
Discuss the Amana (feat. Geeboy, Marshall & Mr Kebzee) Lyrics with the community:
Report Comment
We're doing our best to make sure our content is useful, accurate and safe.
If by any chance you spot an inappropriate comment while navigating through our website please use this form to let us know, and we'll take care of it shortly.
Attachment
You need to be logged in to favorite.
Log In