Real Shit (feat. BOC Madaki, Kheengz & DJ Ab)

The IV Horsemen

0 fans

The IV Horsemen


4:49
271 

 The easy, fast & fun way to learn how to sing: 30DaySinger.com

Hahaha 
It's shembe on the beats 
Jimana ku staya guys 
The four horsemen 
Arewa sha tara 

This is the real shit na chan baya atini ne 
Atini ne atini ne 
Wanda baya son wanda ya iya munafiki ne 
Munafiki ne munafiki ne 
This is the real shit na chan baya atini ne 
Atini ne atini ne 
Wanda baya son wanda ya iya munafiki ne 
Munafiki ne munafiki ne 

This Is The Real Shit Na Chan Baya Attini Ne 
Wanda Baya Kaunar Wanda Ya Iya Munafiki Ne 
Kun Aza Jimina Ba Ta Firewa Don Rashin Fukafiki Ne 
Duk Inda Muka Sa Kafa Ko Ba Kida Biki Ne 
Dukiya A Dankare 
Kaji Ban Da Ma Namar Suya A Bankare 
Ruwan Zuma A Tsantsame 
Rashin Isheshshe Ne Ya Kan Sa A Zuba A Tankware 
So Kai Tsaye
Na Ke Zubo Baituka Masu Sari 
Na Gaji Da Ji Ana Ce Mun See Your Mates Ga Su Wani 
Da Su Wani 
Kome Da Lokacin Ta Wa Ke Yin Kudi Tukuru Ya Ki Zuwa Kasuwa Ci 
Allah Ya Bamu Sai Guda Yau Kam Fa Ba Su Ba Sleep 
Karyan Su Su Kai Mu Kasa Ko Da Bamu Practise 
Baba B In Yi Komai Ba Komai Ba Mai Takura Mun 
Bari Kar Ya Kai Daga Ambatan Suna Na Sai Jama'a Suyi Saki 
Wakoki Na A Ta Yayi

This is the real shit na chan baya atini ne 
Atini ne atini ne 
Wanda baya son wanda ya iya munafiki ne 
Munafiki ne munafiki ne 
This is the real shit na chan baya atini ne 
Atini ne atini ne 
Wanda baya son wanda ya iya munafiki ne 
Munafiki ne munafiki ne 
 
Ance Wanda ya iya ya huta 
But am up and and putting work soon as I hear the rooster 
The boys fire play with me kana wasa da wuta 
They tryna beef while am out here tryna get a stake in Yahuza 
Toh Dakata ka Jini 
Just a minute I promise you won't regret it My Nigga You get me 
Abun na chikin jini 
With the barz I break free am like a lyrical hoodini 
Steady rocking clubs kamar ina Koyan polo
Hip hop head like me no one here Kwaryanbolo 
Av got nothing to hide that's what they dunno 
Bahaushe yace mace mai goyon jariri bata Boyen nono 
The finish line insight and I ain't about to cave 
Faith in the most high Dan shi ne ya nuna mun way 
Garin mu da nisa but  Dole muma mu kai
Too busy counting money ban da lokachin Munafukai 
King 

This is the real shit na chan baya atini ne 
Atini ne atini ne 
Wanda baya son wanda ya iya munafiki ne 
Munafiki ne munafiki ne 
This is the real shit na chan baya atini ne 
Atini ne atini ne 
Wanda baya son wanda ya iya munafiki ne 
Munafiki ne munafiki ne 

I'm presently presenting some presents to the president
Elucidate in Every event until is evident  
All my bitches love me true
because I make new money cash
Call me A Bee buzz
I can make you horny
This is the real shit na chan baya atini ne
Wanda bai son wanda ya iya dama munafiki ne
Irin Wannan jindadin yana zuwa da gumi ne
Inkaga ab na murmushi to an karya azumi ne
Ashura na kashe ta shura
Ban paper da ruler
In ja aya da surah for any type of lalura
Sun ruga ku duba
Ni Bana papa da ruba
Gaskiya tanada daci mai fadi take ma Sugar
To i pull up with my niggaz in a benzo sukace ina zaka
Thats right im back to back i got that pack i got that barsu haka
Ha ha ha
Dan adawa hattara
Babe dinka tazo comment ta watsa min heart tara

This is the real shit na chan baya atini ne 
Atini ne atini ne 
Wanda baya son wanda ya iya munafiki ne 
Munafiki ne munafiki ne 
This is the real shit na chan baya atini ne 
Atini ne atini ne 
Wanda baya son wanda ya iya munafiki ne 
Munafiki ne munafiki ne

 Watch: New Singing Lesson Videos Can Make Anyone A Great Singer

Written by: haruna Abdullahi, king bawa, Luca Barde

Lyrics © DistroKid

Lyrics Licensed & Provided by LyricFind

Discuss the Real Shit (feat. BOC Madaki, Kheengz & DJ Ab) Lyrics with the community:

0 Comments

    Citation

    Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:

    Style:MLAChicagoAPA

    "Real Shit (feat. BOC Madaki, Kheengz & DJ Ab) Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2024. Web. 27 Apr. 2024. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/5476947/The+IV+Horsemen/Real+Shit+%28feat.+BOC+Madaki%2C+Kheengz+%26+DJ+Ab%29>.

    Missing lyrics by The IV Horsemen?

    Know any other songs by The IV Horsemen? Don't keep it to yourself!

    Browse Lyrics.com

    Quiz

    Are you a music master?

    »
    Which song was first sang by the band AJR?
    A I'm Ready
    B Bang!
    C Way Less Sad
    D Burn the House Down

    Free, no signup required:

    Add to Chrome

    Get instant explanation for any lyrics that hits you anywhere on the web!

    Free, no signup required:

    Add to Firefox

    Get instant explanation for any acronym or abbreviation that hits you anywhere on the web!

    The IV Horsemen tracks

    On Radio Right Now

    Loading...

    Powered by OnRad.io


    Think you know music? Test your MusicIQ here!