Ruwan Jiki (feat. Princess Mufeedah)
Zayyan_m_so
Watch: New Singing Lesson Videos Can Make Anyone A Great Singer
Dole suganmu Dole subarmu Dole suga wani abu dabasuso Yazasuyi tunda nazamto jarumi agunki en mata Sarauniyar mata Tauraruwar mata Gimbiyar mata Waiya zasuyi Shin mezasuyi Kin riga kin zamto ruwan jiki Waiya zasuyi ne Shin mezasuyi Kin riga kin zamto ruwan jiki na Azuciya soyayya da radadi Abunda zafi duk wanda kakeso ahanakashi Mafaka agunki nakeso karki nadi Kitausaya wa zuciyata babu qashi Natabbata indai so ake fadi Da anzo guna azo agareki to ba a dadi Kingama komai dan kinada komai Inata mai mai sunanki naketa fadi Haa I saw you pass So i won't reverse So nake kaban izini insamu pass Soyayya irin naka wallahi nada task Zuci ka taba Arrow ka daba Babu mai rabani dakai mutu ka raba Kan sonka babu abunda ban gani ba Ido ya gaji da kuka har yayi jaa Sunja sunja sungaji sunga ban saki ba This kind of love wallahi bantaba gani bah Balaifinmu bah Bayinmu ne bah Babu mai raba waa Sai dai jarraba waa Yarinya faraa Aniya faraa Zuciya faraa Kai nake haraa Ido da jaa giraa Zomusha tuffa don dani dakai ba fada Really i chose you ako ina zana fada Yeahh Yeah Yeahh I chose you kece I chose you keecee Ba watta seeke Ba watta seekee Bawata bawata Bawata bawata seekee Ya zasuyi Shin mezasuyi Kin riga kin zamto ruwan jiki Waiya zasuyi ne Shin mezasuyi Kin riga kin zamto ruwan jikina Waiya zasuyi ne Shin mezasuyi Ka riga dakazama jinin jiki na Ya zasuyii Me zasuyii Ya zasuyi Ya zasuyi Ya zasuyii Kin riga kin zamto ruwan jikina Kin riga kin zamto jinin jikina Waiya zasuyii Mezasuyi Waiya zasuyii Kin riga kin zamto ruwan jikina
The easy, fast & fun way to learn how to sing: 30DaySinger.com
Citation
Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:
Style:MLAChicagoAPA
"Ruwan Jiki (feat. Princess Mufeedah) Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2024. Web. 28 Apr. 2024. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/5667957/Zayyan_m_so/Ruwan+Jiki+%28feat.+Princess+Mufeedah%29>.
Discuss the Ruwan Jiki (feat. Princess Mufeedah) Lyrics with the community:
Report Comment
We're doing our best to make sure our content is useful, accurate and safe.
If by any chance you spot an inappropriate comment while navigating through our website please use this form to let us know, and we'll take care of it shortly.
Attachment
You need to be logged in to favorite.
Log In