Kauna

Buzo Danfillo

0 fans

Buzo Danfillo


3:47
#1

 Struggling with Kauna? Become a better singer in 30 days with these videos!

Kauna kauna kauna hoo ah ahh
Rayuwa mai ban mamaki
Ta harba mutum kamar harsashi
Ta mai da birni daji
Ta kunna so a tsakanin baqi
Rayuwa mai tarwatsa dutse
Duk taurin zuciya ta rushe
Sa idanuwa su bude
Masoyin gaskiya su gane
In ta so ta so tayo lumana
In ta ki ta ki ta zam kunama
Ta dandana mun nadama
Banda yanzu domin kauna
In ta so ta so tayo lumana
In ta ki ta ki ta zam kunama
Ta dandana mun nadama
Banda yanzu domin kauna
Subhanallah
Ashe kauna tana saka kwalla (Haaaa)
Daci wuya na (Haaa)
Madaci ya koma zuma wallah (Haaa)
Kauna all over my body yehh (Body yehh)
Making me feel so good and jolly yehh (Kwamas)
Kauna all over my body yehh (Body yehh)
Making me feel so good and jolly yehh (Kauna)
Kauna (Kauna)
Kauna (Kauna)
Kauna (Kauna)
Yehh kauna
Ba zato babu tsammani
Reality ya tsinkan mari
Na farka daga mafarki
Ruwa shine tushe na shayi
Zuciya tsoka mai hadari
Ta gane gaskiya tai garari
Na ko so na cimma victory
Amma rayuwa ta turon misery
In ta so ta so tayo lumana
In ta ki ta ki ta zam kunama
Ta dandana mun nadama
Banda yanzu domin kauna
In ta so ta so tayo lumana
In ta ki ta ki ta zam kunama
Ta dandana mun nadama
Banda yanzu domin kauna
Subhanallah
Ashe kauna tana saka kwalla (Haaaa)
Daci wuya na (Haaa)
Madaci ya koma zuma wallah (Haaa)
Kauna all over my body yehh (Body yehh)
Making me feel so good and jolly yehh (Kwamas)
Kauna all over my body yehh
Making me feel so good and jolly yehh
When I see you shining through your smile yeah
Sai naji wani sabon sanyi a ruhi na (Ruhi na)
Suddenly just like a junkie
Fingers start twitching so funky
Ruhi na an huda kunci ya huta
An tsiyayen idanu kwalla ta huta
Har gaban abada zuciya na kauna

 Watch: New Singing Lesson Videos Can Make Anyone A Great Singer

Written by: Sadiq Salihu

Lyrics © DistroKid

Lyrics Licensed & Provided by LyricFind

Discuss the Kauna Lyrics with the community:

0 Comments

    Citation

    Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:

    Style:MLAChicagoAPA

    "Kauna Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2024. Web. 7 May 2024. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/6659353/Buzo+Danfillo/Kauna>.

    Missing lyrics by Buzo Danfillo?

    Know any other songs by Buzo Danfillo? Don't keep it to yourself!

    Watch the song video

    Kauna

    264
    29     1

    Browse Lyrics.com

    Quiz

    Are you a music master?

    »
    Which group sang the song "96 Tears"?
    A Paul Revere and the Raidersr9
    B The Sonics
    C Question Mark and the Mysterians
    D Count Five

    Free, no signup required:

    Add to Chrome

    Get instant explanation for any lyrics that hits you anywhere on the web!

    Free, no signup required:

    Add to Firefox

    Get instant explanation for any acronym or abbreviation that hits you anywhere on the web!

    Buzo Danfillo tracks

    On Radio Right Now

    Loading...

    Powered by OnRad.io


    Think you know music? Test your MusicIQ here!