Auta Mg Boy (So Da So Kauna) [Soayyace Ta Hadamu]

Arewa Trend Music

0 fans

Arewa Trend Music


4:09
3,800 
#39

 The easy, fast & fun way to learn how to sing: 30DaySinger.com

Mg boy record
Ehhh soyayya ce ta hadamu
Su makiya bazasu raba ba
Ehhh soyayya ce ta hadamu
Su makiya bazasu raba ba
Eh mana
Kece dai wacce nakeso
Akan yarda zomu ginashi
Kizam mai kulaa mini da kanki
Domin kisani inada kishi
Ko waye ya nuna sani kanki
Ni a son raina karki kula shi
Banida kowa saike a raina
Karki canza so ya hadamu
Ehh yadda nake kaunar ka a raina
Bani barin kowa a kusa na
Sonka nake ya zarce sani na
Ba namijin daya kaika a guna
Bani ganin kowa a gaba na
Kaika cike gurbi na jiki na
Kanka nagane so akwai dadi
Ka zama zakin so a mazaje
Soyayya ce ta hadamu
Su makiya bazasu raba ba
Kece matsayar zance na
Kai zan kaiwa ahali na
Ke nagani a cikin barci na
Rannan kai nagani a kusa na
So ya hadamu dake a gani na
Ba shakka hakane lafazi na
Ko kinsan kanki zan iya komai
Nima a kanka ina iya sara
Soyayya ce ta hadamu
Su makiya bazasu raba ba
Ehhh soyayya ce ta hadamu
Su makiya bazasu raba ba
Ke nake kauna hubbi
Ni burina ke nayi zabi
Mallakin kaina na baki
Kanki na bude sabon babi
Ke nake raayi a kauna
Kina da kyau ko babu hijabi
Sonki yana raina
Soyayyace ta hadamu dake cikar buri
Ehh so da so kauna tafi
So akwai ciwo zafi
Kama da yankan wuka kaifi
Kama da rijiya wajen zurfi
Wanda ya soka ka soshi yafi
Ni a ganina babu laifi
Na rike soyayya da karfi
Kai nakeso ya habibi

 Become A Better Singer In Only 30 Days, With Easy Video Lessons!

Written by: Auta Boy

Lyrics © DistroKid

Lyrics Licensed & Provided by LyricFind

Discuss the Auta Mg Boy (So Da So Kauna) [Soayyace Ta Hadamu] Lyrics with the community:

0 Comments

    Citation

    Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:

    Style:MLAChicagoAPA

    "Auta Mg Boy (So Da So Kauna) [Soayyace Ta Hadamu] Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2024. Web. 7 May 2024. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/6692072/Arewa+Trend+Music/Auta+Mg+Boy+%28So+Da+So+Kauna%29+%5BSoayyace+Ta+Hadamu%5D>.

    Missing lyrics by Arewa Trend Music?

    Know any other songs by Arewa Trend Music? Don't keep it to yourself!

    Browse Lyrics.com

    Quiz

    Are you a music master?

    »
    Who featured who in "Laugh Now Cry Later"?
    A Lil Mosey ft. No Cap
    B Fancy ft. Rihana
    C Beyonce ft. Olivia Rodrigo
    D Drake ft. Lil Durk

    Free, no signup required:

    Add to Chrome

    Get instant explanation for any lyrics that hits you anywhere on the web!

    Free, no signup required:

    Add to Firefox

    Get instant explanation for any acronym or abbreviation that hits you anywhere on the web!

    Arewa Trend Music tracks

    On Radio Right Now

    Loading...

    Powered by OnRad.io


    Think you know music? Test your MusicIQ here!