Umar M. Sharif Na Samo Wacce Nakeso (Maya)

Arewa Trend Music

0 fans

Arewa Trend Music


3:20
2,089 
#11

 Watch: New Singing Lesson Videos Can Make Anyone A Great Singer

Na samo wacce nakeso ta zamo mata ta
Ku tayani da murna dangi na nayo dace
Na samo wanda nakeso yazam miji na
Ku tayani da murna dangi na nayo dace
Soyayya ba taji bata gani ma
Ko ga mutum ko kaji dabbobi ma
Ko a gari ko daji zatabi nan ma
Babu jira babu shiri zata shige ma
Gashi nan na kamu
Zuciya ta damu
Inda so samu ne
A yau a daura mana aure
Enn nima na yarda
Kowa ya shaida
Kaina na bada
Gunka a daura mana aure
Ba laifi in na zauce
Yarinyar kyakykyawa ce
Dagani kunsan na dace
Yau naci gari
Karku hana sana fado
Akwai ta da kyau koba ado
Kona suma saina farfado
In kinzo kusa dani
A sonki ina dada zurfi
Kına kara mini karfi
Ki yafa min mayafi
Da jikina yadau sanyi
Marhababika lale
Banai maka kulle
Kazam shalele
Guna kaine danlele
Na kulle idanu na
Amma baya hanani ganin ki
Kina acikin raina
Hannu baya zuwa ya tabo ki
Da sonki nake kwana
A tare ake jina
Ko kinsa layar zana
Saina ganki idanu na
Kazamo ango na
Babban burina
Inga ga dangi na ga naka
Ran daurin aure na
Na samo wacce nakeso ta zamo mata ta
Ku tayani da murna dangi na nayo dace
Na samo wanda nakeso yazam miji na
Ku tayani da murna dangi na nayo dace

 Become A Better Singer In Only 30 Days, With Easy Video Lessons!

Written by: Umar Sharif

Lyrics © DistroKid

Lyrics Licensed & Provided by LyricFind

Discuss the Umar M. Sharif Na Samo Wacce Nakeso (Maya) Lyrics with the community:

0 Comments

    Citation

    Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:

    Style:MLAChicagoAPA

    "Umar M. Sharif Na Samo Wacce Nakeso (Maya) Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2024. Web. 1 May 2024. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/6697671/Arewa+Trend+Music/Umar+M.+Sharif+Na+Samo+Wacce+Nakeso+%28Maya%29>.

    Missing lyrics by Arewa Trend Music?

    Know any other songs by Arewa Trend Music? Don't keep it to yourself!

    Watch the song video

    Umar M. Sharif Na Samo Wacce Nakeso (Maya)

    453
    2     1

    Browse Lyrics.com

    Quiz

    Are you a music master?

    »
    Finish the Johnny Cash line. "Mr. Garfield's been ____."
    A to Oklahoma
    B eatin' biscuits and bacon
    C shot down low
    D caught in a lie

    Free, no signup required:

    Add to Chrome

    Get instant explanation for any lyrics that hits you anywhere on the web!

    Free, no signup required:

    Add to Firefox

    Get instant explanation for any acronym or abbreviation that hits you anywhere on the web!

    Arewa Trend Music tracks

    On Radio Right Now

    Loading...

    Powered by OnRad.io


    Think you know music? Test your MusicIQ here!