Sai Ke

Boojawa

0 fans

Boojawa


2:54

 Struggling with Sai Ke? Become a better singer in 30 days with these videos!

From the moment that i saw you
That's when i knew it's you
Tunda na saka idanu na a kanki
Tai na gane cewa sai ke  sai ke
Sai ke sai ke baby sai ke sai ke
Sai ke sai ke

Na fada sanki ne tun aranar dana ganki
Kina tare da abokananki ma na ganki
Swagged up sama da kasa haka na ganki
Tsigan jiki na ma ta tashi saboda kyawun ki
Dariyar ki ce tasa farka from my deep thoughts
Domin tunaninki ne ya saka ni a deep thoughts
And  am getting the feeeling that
You know what what am feeeling
Cause the look in your eyes
Says it all that's a fact
Yarinyar da nike ta mafarki na ganta a yau
My prayers has been answered dan na ganta a yau
Murmushin da ban shirya bane na saka on the spot
Then she smiled back at me
That's when i knew she's the one

From the moment that i saw you
That's when i knew it's you
Tunda na saka idanu na a kanki
Tai na gane cewa sai ke  sai ke
Sai ke sai ke baby sai ke sai ke
Sai ke sai ke sai ke
Sai ke sai ke baby sai ke sai ke
Sai ke sai ke

You're the first kece ta fari
Gaki da kyau kuma kina da tsari
Ke daya ce a wajena babu kari
My heartspace yanzu kin cikata babu kari
Baby zuciyata fa dake ta aminta
Da ankira sunanki sai hankalina ya kwanta
Gashi yan gidanmu gaba daya kin mutunta
Yazama dole in sada zumunta
You're the girl of my dream
And the best there is
I love your cute name baby just as it is
Ina farin cikin yadda na sameki
Zanyi fada da dukkan wanda ya zage ki
I trust in my heart you're the best for me
No lie am liking the way you sing for me
I believe in my heart that my babe is dope
One hundred yes my babe is dope ayy

From the moment that i saw you
That's when i knew it's you
Tunda na saka idanu na a kanki
Tai na gane cewa sai ke  sai ke
Sai ke sai ke baby sai ke sai ke
Sai ke sai ke sai ke sai ke saike
Sai ke
Na na na na

 Struggling with Sai Ke? Become a better singer in 30 days with these videos!

Written by: Ahmad Ya'u

Lyrics © DistroKid

Lyrics Licensed & Provided by LyricFind

Discuss the Sai Ke Lyrics with the community:

0 Comments

    Citation

    Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:

    Style:MLAChicagoAPA

    "Sai Ke Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2024. Web. 1 May 2024. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/6747597/Boojawa/Sai+Ke>.

    Missing lyrics by Boojawa?

    Know any other songs by Boojawa? Don't keep it to yourself!

    Browse Lyrics.com

    Quiz

    Are you a music master?

    »
    "I love you always forever, near and far closer together, everywhere I will be with you, everything I will do for you" are lyrics from a 1996 biggest hit single by which artist?
    A Donna Lewis
    B Anita Ward
    C Kate Bush
    D Cyndi Lauper

    Free, no signup required:

    Add to Chrome

    Get instant explanation for any lyrics that hits you anywhere on the web!

    Free, no signup required:

    Add to Firefox

    Get instant explanation for any acronym or abbreviation that hits you anywhere on the web!

    Boojawa tracks

    On Radio Right Now

    Loading...

    Powered by OnRad.io


    Think you know music? Test your MusicIQ here!