Shodi
Dan sa'a
The easy, fast & fun way to learn how to sing: 30DaySinger.com
Dan sa'a ba Tunda kince sai ni Yaushe zaki kai ni in gaida babah Abunda kike mun nagode yaushe zaki kaini in gainda mama Yarinyar tana da tarbiyya gata da kyakyawar fuska Ita nake so in aura I don't wanna see you with anybody Anytime you need me am ready I no go mind if you call me big daddy My shodi Yeah Da sonki nake kwana, dashi nake tashi yeah My shodi Yeah Ni kadai nasan yanda nake ji in har gani gaki yeah My shodi Yeah Da sonki nake kwana, dashi nake tashi yeah My darling yeah Bari kiji in gaya maki gaskiya kin hadu ga kyau ga kwalliya Samun kamar ke zai matukar wuya To amman nidai nasani iya wuya zanci gaba da kallon ki a masoyiya Habibiya sanin kanki ne a raina baki d kishiya Ah ah Kinga ban san kukan ki Zan share hawayen ki Dadi nake ji da na ganki Duk yan mata ba kaman ki Ni ne dan sa'a na wajen ki Kinga ban san kukan ki Zan share hawayen ki Dadi nake ji da na ganki Duk yan mata ba kaman ki My shodi Yeah Da sonki nake kwana dashi nake tashi yeah My shodi Yeah Ni kadai nasan yanda nake ji in har gani gaki yeah My shodi Yeah Da sonki nake kwana dashi nake tashi yeah My darling yeah My shodi Yeah Da sonki nake kwana dashi nake tashi yeah My darling yeah
Become A Better Singer In Only 30 Days, With Easy Video Lessons!
Citation
Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:
Style:MLAChicagoAPA
"Shodi Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2024. Web. 7 May 2024. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/7530282/Dan+sa%27a/Shodi>.
Discuss the Shodi Lyrics with the community:
Report Comment
We're doing our best to make sure our content is useful, accurate and safe.
If by any chance you spot an inappropriate comment while navigating through our website please use this form to let us know, and we'll take care of it shortly.
Attachment
You need to be logged in to favorite.
Log In