Kanka
Emam4theculture
Struggling with Kanka? Become a better singer in 30 days with these videos!
Wai meye kakeyii kataimaki kanka Saika tashi kanemaa kasami naka Wai meye kakeyii kataimaki kanka Saika tashi kanemaa kasami naka Bawanda zai fahimta Bawanda zai nagarta Bawanda zai inganta Rayuwarka sai dakanka Inda bakai sam hm karka leka Inka leka zaka ganka A halaka Hakuriiii zakayi Koda kana zawayi Karka sake kabari Mafarkinka wani yace bari Rayuwace ye Inkana raye Saika mutu o Ooo oh Zaka huta Wai meye kakeyii kataimaki kanka Saika tashi kanemaa kasami naka Wai meye kakeyii kataimaki kanka Saika tashi kanemaa kasami naka Wanda kanema gunsa Shima Yana fama da kansa Shiyasa yakasa Addua Allah zai amsa Nariga Na ganee Kaima saika ganee Marowata na rowa Masu kyauta na bayarwa Life is 99% balance Gurinn zaman ne no chance Kayi tunani ka gyara kanka Kaje da kanka Karka bada kanka Ka kare kanka Ka sa da kanka Kasan da kanka Kasamu kanka Wai meye kakeyii kataimaki kanka Saika tashi kanemaa kasami naka Wai meye kakeyii kataimaki kanka Saika tashi kanemaa kasami naka
Watch: New Singing Lesson Videos Can Make Anyone A Great Singer
Citation
Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:
Style:MLAChicagoAPA
"Kanka Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2024. Web. 5 May 2024. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/7835385/Emam4theculture/Kanka>.
Discuss the Kanka Lyrics with the community:
Report Comment
We're doing our best to make sure our content is useful, accurate and safe.
If by any chance you spot an inappropriate comment while navigating through our website please use this form to let us know, and we'll take care of it shortly.
Attachment
You need to be logged in to favorite.
Log In