Sohon Labari (feat. B.O.C)

KrissKillz

0 fans

KrissKillz


3:12

 The easy, fast & fun way to learn how to sing: 30DaySinger.com

Sarcastic laugh... boykillah killah
Ji mana ku siya guys boc
Gas
Four years don waka ya sake dawowa normal normal
Gaskiya gaskiya
Gwamnatin rudani
Shekera hudu pa yayi sun zago
Mun saba da duhu tun dane
Aljuhu da dubu pa gasu sun dawo
Gashi sun dawo da sohon labari
Makaryatane
Gashi sun dawo da sohon labari
Makaryatane
Gashi sun dawo da sohon
Sun dade suna mana karya mun dade da bari wa allah
Afani da mu suke zalla karya sun sun gan aljana
Sun barmu shikin sanani
Kunlun muke tunani
Basu nunama asali sai zallan bakin Hali
Sakamakooooo akwai ranan ramakoooo
Dawakazoooo a ranan ramakoooo
Gwamnatin rudani
Shekera hudu pa yayi sun zago
Mun saba da duhu tun dane
Aljuhu da dubu pa gasu sun dawo
Gashi sun dawo da sohon labari
Makaryatane
Gashi sun dawo da sohon labari
Makaryatane
Gashi sun dawo da sohon
Oh har wani karon ya zago
Bukatun kuri'un ya taso
Dabaru sai dai su yi ma bako
Bani kunnuwar ku ku anshi sako
Yau fa banza ba za ta samu ba
Domin har yanzu bamu gamsu ba
Hanyoyi till date basu gyaru ba
Ba wuta ba ruwa maganar ASUU Fa?
Bayan shekaru hudu me ya chanza?
Suna ta mana karya
Su ci abinci sau uku A rana mu Kuwa da wuya mukan karya
Ga talauci ga rashin aiki
Ga ta'addanci da bada cin hanci
Ba A bin doka, ba abun mora
Namu ne but kan mu samu sai Mun roka
Gwamnatin rudani
Shekera hudu pa yayi sun zago
Mun saba da duhu tun dane
Aljuhu da dubu pa gasu sun dawo
Gashi sun dawo da sohon labari
Makaryatane
Gashi sun dawo da sohon labari
Makaryatane
Gashi sun dawo da sohon

 Become A Better Singer In Only 30 Days, With Easy Video Lessons!

Written by: Christopher Dankyes

Lyrics © DistroKid

Lyrics Licensed & Provided by LyricFind

Discuss the Sohon Labari (feat. B.O.C) Lyrics with the community:

0 Comments

    Citation

    Use the citation below to add these lyrics to your bibliography:

    Style:MLAChicagoAPA

    "Sohon Labari (feat. B.O.C) Lyrics." Lyrics.com. STANDS4 LLC, 2024. Web. 6 May 2024. <https://www.lyrics.com/lyric-lf/8856513/KrissKillz/Sohon+Labari+%28feat.+B.O.C%29>.

    Missing lyrics by KrissKillz?

    Know any other songs by KrissKillz? Don't keep it to yourself!

    Browse Lyrics.com

    Quiz

    Are you a music master?

    »
    Which of these lyrics is NOT by The Smiths, but by Morrissey?
    A Yes, we may be hidden by rags, but we've something they'll never have
    B In the days when you were hopelessly poor, I just liked you more
    C Why pamper life's complexity, when the leather runs smooth on the passenger seat?
    D Send at least one thoughtful letter, my heart goes out to you

    Free, no signup required:

    Add to Chrome

    Get instant explanation for any lyrics that hits you anywhere on the web!

    Free, no signup required:

    Add to Firefox

    Get instant explanation for any acronym or abbreviation that hits you anywhere on the web!

    KrissKillz tracks

    On Radio Right Now

    Loading...

    Powered by OnRad.io


    Think you know music? Test your MusicIQ here!